Tsarki ya rabu rabo biyu, tsarkin kari, da tsarkin dauda.

Hukuncin Tsarki A Muslinci Screenshot
Hukuncin Tsarki A Muslinci Screenshot
Hukuncin Tsarki A Muslinci Screenshot
Hukuncin Tsarki A Muslinci Screenshot
Update
Mar 27, 2023
Developer
Category
Installs
1,000+
Rate
0
MENENE TSARKI A MUSLINCI

Tsarki na nufin tsafta. Amma a shari'ance tsarki na nufin tsaftace jiki daga hadasi babba da karami da kuma dukkannin kazanta daga jikin dan'adam da tufafinsa da wuraren yin ibadarsa. 

Idan aka ce hadasi babba ana nufin: Dukkan abin da zai wajabtawa mutum yin wanka na tsarki saboda faruwarsa.

Kamar fitar maniyyi saboda jima'i ko saboda sha'awa, ko haila, ko nifasi. Idan kuma aka ce hadasi karami ana nufin:

abinda zai wajabta mutum wankewa ko goge wani sashi na daga jikin dan'adam. Kamar fitsari, gayadi, jin rauni ko kwararar mugunya da dai sauransu. 

A lura cewa ibada bata inganta sai da tsarki.