Samu cikakkun labarai daga Sashin Hausa na Murayar Amurka since bidiyo VOA Hausa

VOA Hausa News Screenshot
VOA Hausa News Screenshot
VOA Hausa News Screenshot
Update
Mar 27, 2023
Developer
Category
Installs
100+
Rate
0
An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979,
voa hausa radio live

labaran voa hausa

voa hausa radio

voa hausa app

voa hausa tv

voa hausa + " "
voa hausa radio live

voa hausa radio

voa hausa app

voa hausa tv

voa hausa + "a"
voa hausa app
Muryar Amurka
https://www.voahausa.com/
Diese Seite übersetzen
An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da ... Karin bayani akan Taskar VOA > ...
Shirin Safe 0500 UTC
Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar ...
Rumbun Hotuna
Rumbun Hotuna.
Shirin Dare 2030 UTC
A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ...
Najeriya
Najeriya Ce Ta Biyu A Yawan Masu Fama Da Cutar Kanjamau ...
VOA Hausa Muryar Amurka
VOA60 Afrika: Tsohon Shugaban Amurka Barack Obama Ya ...
Shirin Rana 1500 UTC
Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin ...

domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote d’Ivoire da wasu sassan janhuriyar Benin. Sashen Hausa na watsa sa’oi 13.5 na shirye-shirye a kowace mako, ta radiyo da yanar intanet. Sashen kuma na buga labaran gida Najeria, da sauran duniya, da bidiyon manyan labaran Afirka daga ran Litinin zuwa Juma’a akan shafinsa na intanet. Shirye-shiryen sashen sun hada da labarai masu zafi , da rahotannin wakilai daga duk fadin duniya, tattaunawa da manyan jami’an gwamnatoci, ganawa da masu fashin baki, fadakarwa daga malamai da manazarta, dauka da watsa ra’ayoyin masu sauraro da suke bayarwa a rubuce, ta waya kai tsaye da kuma ta email.